Kana amfani da shafin BBC mai bayyana rubutu kawai (babu hoto) domin rage cin data. Idan ana so a ga hotuna da bidiyo sai a koma babban shafinmu.
BBC News, Hausa - Labaran Duniya
Babban Labari
Amurka za ta kai hari kan Dutsen Kallang na Iran
Wannan shafi ne na kai tsaye da ke kawo muku labaran al'amuran da ke faruwa a Najeriya da sassan duniya na ranar 04/09/2026.
Yadda aka dasa wa wani ƙodar alade har ta yi aikin kwana 271 a jikinsa
Wani mutum ya rayu tsawon watanni tara da haihuwa da koƙar alade da aka dasa masa.
"Yadda muka kama mata da ba Musulmi ba da hijabi suna satar yara a Abuja"
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta babbar birnin tarayya, Abuja ta ce ta sake damƙe wasu mata biyu, waɗanda ake zargi da sace ƙananan yara suna sayarwa, ta hanyar amfani da hijabi duk da ba Musulmi ba ne.
Manyan kamfanonin ƙasashen waje da suka fice daga Najeriya
Kamar Uber, wasu manyan kamfanonin ƙasashen waje da dama sun rage ayyukansu ko kuma sun fice daga Najeriya saboda dalilai daban-daban.
Abu 4 da suka hana Najeriya magance matsalar garkuwa da mutane - C.G. Musa
C.G. Musa ya ce wasu matsalolin na gado ne kamar rikicin manoma da makiyaya da na ƙabilanci, waɗanda ya ce na daga cikin abubuwan da ke rura wutar rashin tsaro a ƙasar.
Tsawon wane lokaci Amurka za ta iya ɗauka tana yaƙi da Iran?
A halin yanzu Amurka na da sojoji kusan dubu hamsin da jiragen ruwa na yaki 19 a yankin, ciki har da jiragen daukar jiragen sama biyu, domin ci gaba da samar wa shugaba Trump zabin matakan da zai dauka idan bukatar hakan ta taso.
Manyan ayyuka da gwamnatin Tinubu ke iƙrarin yi a arewacin Najeriya
Martani na ci gaba da baibaye baibaiye kalaman shugaban jam'iyyar APC na Najeriya, Farfesa Nentawe Yilwatda wanda ya bayyana cewa arewacin ƙasar ne ya fi cin moriyar gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
Da gaske ne ana iya sace wa namiji al'aura?
BBC ta gano cewa sama da mutum 80 ne suka mutu a rikicin da ya ɓarke tsakanin ƴansanda da masu zanga-zanga, bayan tattara bayanai daga ƙasashe shida na Afirka.
Me ke haifar da tsananin ciwon ciki lokacin haila kuma ya hana haihuwa?
Ƙungiyar nazari kan Endometriosis UK ta ce cutar na iya kama mace a duk lokacin da ta fara al'ada, kuma kuskure ne a yi tunanin cewa manyan mata kaɗai ke kamuwa da ita.
Shirye-shiryenmu
Saurari na gaba, Shirin Safe, 05:29, 5 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Saurari, Ra’ayi Riga, 19:29, 4 Satumba 2026, Tsawon lokaci 1,00,00
Shiri ne a duk ranar Juma'a da ke baiwa masu sauraro damar bayyana ra'ayoyinsu.
Saurari, Shirin Rana, 13:59, 4 Satumba 2026, Tsawon lokaci 30,00
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban-daban na duniya.
Saurari, Shirin Hantsi, 06:30, 4 Satumba 2026, Tsawon lokaci 29,30
Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya.
Wasanni
KAI TSAYE, Alvarez zai koma buga wa Atletico Madrid wasanni
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran wasannin BBC Hausa na ranakun 31 ga watan Agusta zuwa 6 ga watan Satumba 2026.
Everton na zawarcin Vardy, Arsenal za ta dawo da Ethan Nwaneri
Everton ta na fatan ɗaukar kodai Jamie Vardy ko Anthony Martial, Wilfried Zaha zai koma AC Milan, yayin da Estevao Willian ke tunanin barin Chelsea.
Ƴanƙwallo 20 mafi tsada da aka saya a duniya a lokacin bazara
Daga Enzo Fernandez zuwa Maxence Lacroix, BBC Sport ta lissafa manyan ƴanwasa 20 mafi tsada da aka saya a lokacin bazara.
Chelsea na bibiyar Wijnaldum, Newcastle da Aston Villa na zawarcin Kofane
Chelsea ta tuntuɓi tsohon ɗanwasan tsakiyar Liverpool Georginio Wijnaldum, Arsenal na bibiyar ɗanwasan gaban Bournemouth Eli Junior Kroupi yayin da Everton ta ce ba ta da niyyar sayen ƙarin ƴanwasa a yanzu.
Liverpool ta so Gusto, Arsenal ta ƙi sallama Zubimendi
Liverpool ta nemi aron Malo Gusto, Chelsea ta so ɗaukar Alex Scott da kuma Martin Zubimendi, yayin da ɗanwasan Manchester United Chido Obi ke son tafiya aro.
Tashar WhatsApp ta BBC Hausa
A wannan shafin za ku samu labarai daga ƙasashen Afrika da kuma sauran sassan duniya da ɗumi-ɗuminsu domin masu bibiyar mu a WhatsApp.
Kuna son tattalin datarku?
Shiga shafinmu na labarai maras hoto domin rage zuƙar data
Labarai da Rahotanni Na Musamman
'Yadda na tafi Najeriya daga Spain don neman masoyin da ya yaudari mahaifiyata'
'Yahoo Boys' na Najeriya samari ne da ke amfani da wayoyinsu da basirarsu don damfara wasu waɗanda abin ya shafa su miƙa dubban daloli.
Dalilai 8 da ke sa matasa sauya addini
A farkon makon nan ne wani matashi ya fito a wani bidiyo yana cewa ya fice daga addinin Musulunci ya koma Kirista, lamarin da ya ɗauki zafi tare da haifar da zazzafar muhawara.
Abin da ya sa kamfanin sufuri na Uber ya bar Najeriya
Wasu daga cikin masu amfani da Uber a Najeriya sun ce sun samu saƙonnin imel daga kamfanin da ke sanar da su game da rufe ayyukan.
Yadda al'umomi a jihar Neja ke gudun hijira a Jamhuriyar Benin saboda ƴanbindiga
''An yanka kusan mutum 35 yadda ka san ana yanka dabba, kuma an tafi da kimanin mutum 500 kuma suna hannunsu har yanzu.''
Mene ne bambancin falalar Umarar Ramadan da ta Mauludi?
Akwai lokutan da ake samun tururuwar masu zuwa aikin Umara daga sassa daban-daban na faɗin duniya akwai kuma lokutan da ba a fiye cika ba
Me ya sa garkuwa da mutane ke ƙaruwa a Kano?
Wani masanin tsaro ya ce duka ƙauyukan da ke da iyaka da jihohin Katsina da Kaduna na cikin barazanar hare-haren ƴanbindiga.
Ministan Indiya mabiyin addinin Hindu da ya yabi Musulunci ya tayar da ƙura
Sa'ilin da yake jawabi a wani taro ranar Lahadi a jihar Karnataka ta ƙasar Indiya, ministan ilimi mai zurfi na ƙasar Roy Reddy ya yaba wa Musulunci, inda ya bayyana shi a matsayin "addini mai kyau."
Manyan tarihi 7 da aka kafa a kasuwar ƴan ƙwallon Turai ta 2026
Yayin da aka rufe kasuwar daren da ya gabata, ƙungiyoyi da dama sun yi sayi fitattun ƴan wasa, tare da karya wasu tsofaffin tarihin cinikayya da kuma yin wasu sayayyar da suka ɗauki hankalin masu bibiyar harkokin wasanni a duniya.
Ko kun san fa'idar sanƙo da maza ke fama da shi?
Ana kallon masu sanƙo a matsayin mutanen da suka fi basira, kuma manyan mutane da suke da ƙima, kuma irin yadda kan su ke ƙyalli zai iya taimakon wajen jan ra'ayin mata ko kuma su ceto rayuwa.
Ana musayar wuta tsakanin Iran da Amurka
Wannan shafi ne da ke kawo muku abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya na ranar 01 ga watan Satumbar 2026.
Alamomin cutar mashaƙo da ake fama da ita a Kano da Katsina
A Najeriya musamman wasu jihohin arewacin ƙasar ana samun ɓarkewar cutar mashaƙo wadda ke kama yara waɗanda suka kai shekara biyar da kuma manya da suka haura shekara 60.
Jiragen yaƙi 5 na zamani da ƙasashen gabashin Afirka suka mallaka
Ƙasashe daban-daban na yankin na kashe maƙudan kuɗaɗe wajen sayen jiragen yaƙi da horas da matuƙa jirage da inganta tsarin sa ido da leƙen asiri da kuma bunƙasa fasahohin yaƙi domin kare kansu tare da ƙarfafa yadda za su iya tinkarar barazanar tsaro.
KAI TSAYE - Labaran BBC Hausa
Saurari labaran BBC Hausa Kai Tsaye Litinin zuwa Juma’a da karfe 0530, 0630, 1400 da 1930 GMT, sai kuma Asabar da Lahadi da karfe 0530, 0630 da 1930 GMT.